Posts

KOMAI TSANANI

 KOMAI TSANANI  By Pharveenahwrites Alhamdulillah ya rabbi yadda zan fara littafinnan ka nuna mana mungama lpy  Chapter 1 Gefen rafi wasu yan mata ne guda hudu biyu a gefe biyu kuma suna diban ruwa cen daya daga cikin yan matan da suke a gefe tace Wai binto ba zakuba manyan ku waje su diba Ruwan ba banda munafurci ba abunda kuke shegiya mata uba wacce aka kira da binto ce tace aunty bibalo ynx zamu tashi tülün haule ne ya fashe yarinyar da aka kira bintalo yarinya ce da bazata wuce shekara 14 a duniya ba ita ba fara ba ita ba nawa ba haka suka dauka tulun binto ita kuma haule nata ya fashe suka bi hanyar da zata kaisu gida suna tafiya haule ke cewa binto ke ynx haka zaki zauna bibalo tana zagin ki kamar ba gida daya kuke ba tace Haba haule kidena fadin haka zagin da tayimun Akan bamu basu waje bane Kinga su manyan mu ne Sai haule tace ke kikaji zaki iya tunda bada ma ayi magana kan laifin da ake maki Kinga tafiyata ta tafi barta a baya koda haule ta wuce binto Cewa tayi h...